Gimbiyar Hausa Lyrics by Boyskido

Gimbiyar Hausa by Boyskido

Gimbiyar Hausa Lyrics by Boyskido

“Gimbiyar Hausa” is an Afrobeat single by Nigerian artist Boyskido (Adeyinka Oladunni Dare), released on December 19, 2025. Boyskido delivers this brand new banger titled “Gimbiyar Hausa ” a free mp3 song.

Gimbiyar Hausa Lyrics by Boyskido

 

Intro

Ayyaraye, oh ayyaraye

Ayyaraye, oh ayyaraye

Make water carry me dey go

Beatsmith X

Emini Boyskido

 

Verse

Since I was born nike ganin mata (since I was born)

A cikin dubu ni ke zani zaba

Oh gata nan tafe, ku juyo ku ganta (oh woah)

Ayriri-ri dole mu mata guda (oh woah)

 

Chorus

Ni wallahi kina sa ni dariya

Toh taya kike zatan ni zan miki kishiya?

Soyayyar ki ta shige ni ta tsoke zuciya

Gani tafe da dogare

Dole mu kare gimbiyar Hausa

Zan zo gidan ku gobe

Koh banda gobe

Zan zo in gaida mamar ki, banda gobe

Zan zo in gaida baban ki, banda gobe

Zan zo da yan gidan mu banda gobe

 

Verse

Abokai da yan uwa

Ita ke sa ni dariya

Koh nawa ne zan biya

Saboda ta iya tuwo da miya

Baby me and you be like bread and butter

Baby follow me go

Make we dey together

 

Chorus

Ni wallahi kina sa ni dariya

Toh taya kike zatan ni zan miki kishiya?

Soyayyar ki ta shige ni ta tsoke zuciya

Gani tafe da dogare

Dole mu kare gimbiyar Hausa

Zan zo gidan ku gobe

Koh banda gobe

Zan zo in gaida mamar ki, banda gobe

Zan zo in gaida baban ki, banda gobe

Zan zo da yan gidan mu banda gobe

Ni wallahi kina sa ni dariya

Toh taya kike zatan ni zan miki kishiya?

Soyayyar ki ta shige ni ta tsoke zuciya

Gani tafe da dogare

Dole mu kare gimbiyar Hausa

Zan zo gidan ku gobe

Koh banda gobe

Zan zo in gaida mamar ki, banda gobe

Zan zo in gaida baban ki, banda gobe

Zan zo da yan gidan mu banda gobe

 

Outro

Ni wallahi kina sa ni dariya

Toh taya kike zatan ni zan miki kishiya?

Soyayyar ki ta shige ni ta tsoke zuciya

Gani tafe da dogare

Dole mu kare gimbiyar Hausa

 

You May Also like: